Yadda Ake Hadin Kaza Mai Ruwan Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Kaza Mai Ruwan Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kaza Matashiya
* Ruwan Ganyen Magarya
* Garin kanunfari
*Bayani;* Zaki samu kazanki yar matashiya sai ki gyara bayan kin gyara sai kiyi ferfenota amma da ruwan ganyen magarya zaki data kuma zai hada tare da garin kanunfari wajen data, in ta dahu sai ki ci tare da dan romon nan, hmmm yar uwa zaki sha mamaki irin ruwan da zai dunga fita a gabanki.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)