Yadda Ake Hadin Ruwan Rake Don Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 

Yadda Ake Hadin Ruwan Rake Don Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan rake
* Ruwan minnanas
* Ruwan kwakwa
* Madara peak
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki zuba madara da zuma ki juya ki dunga sha, yar uwa wannan hadin kar ki barshi ki gwada .

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)