Yadda Ake Hadin Kunun Alkama Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Kunun Alkama Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin alkama
* Garin citta
* Garin hulba
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dama kunu da shi ki zuba madara ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)