Yadda Ake Hadin Ruwan Ganyen Zogale Don Samun Ni'ima Da Gamsar Da Maigida



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Ruwan Ganyen Zogale Don Samun Ni'ima Da Gamsar Da Maigida

 
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan ganyen zogale
* Garin kanunfari
* Madara peak
* Zuma
*Bayan:* Zaki samu ruwan ganyen zogale mai kyau sai ki zuba garin kanunfari a cikin Ruwan ki juya sai ki kawo madara da zuba suma ki zuba ki juya sai ki sa a firigi ki dunga sha, hmmmm yar uwa zaki ga abin mamaki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)