YAYA ZANYI NA GAMSU DA MIJINA DA BASHIDA KUZARI? :



YAYA ZANYI NA GAMSU DA MIJINA DA BASHIDA KUZARI?
:
*TAMBAYA*❓
:
_Assalamu alaikum Malam wata baiwar Allah takeyi tambaya, Allah yayita me tsananin sha'awa amma tayi rashin sa'a bata auri dai-dai da itaba domin wannan mijin yana saka azzakarinsa a farjinta 1minutes zai kawo maniyi shikenan kuma sai watarana wannan abun yana matukar damunta kuma baya_ _saurarenta ballantana su samu mafita kullum tanata kokarin kare kanta amma tana nema ta Gaza harma tana ganin data fada ga halaka rabuwa da mijin zaifi sauki saidai tana tambayar ko akwai wata hanyar?_
:
_*AMSA.*_👇🏻
:
_Wa'alaikumussalamu warahmatullah_
_Nidai shawarata anan kifara kyautata alaka tsakaninki da mijinki domin abinda yake kawowa irin wannan zaka samu miji bashida lokacin matarsa sai a wajen jima' i babu wani dan wasanni daga yazo kawai zai hau kanta daga yaji wannan dadin farkon da akeji na cikin farji kawai sai yayi inzali shikenan to amma idan da akwai wasanni anyi tsotse-tsotse da tande-tande kamar ma'aurata zasu cinye junansu hakan zai tasowa mace sha'awarta sosai ta yanda da kanta zata bukaci ya sadu da ita to ana farawa sai kaga mace ta gamsu wannan yana temakawa maza marasa kuzari gamsar da mace•••_
:
_sannan zaki iya amfanida man ayu original idan kika shafa a farjinki ta yanda idan ya saka azzakarinsa zai shafi wannan mayin to koda yayi release gabansa bazai kwantaba zaiji ya karajin sabuwar sha'awa._
.
 _haka kuma kisan yanda zakiyi kibashi fitsarin rakumi yasha yana saka namiji dadewa beyi release ba._
.
_idan kuma yanason shayi kiyi masa wannan zaki samu citta da lifton da garin habbatussauda da lemon tsami kidafasu idan ya tafasa saiki tace ruwan kisamu viamax power wato (sexy copy) ki zuba rabin sarchet a karamin copy idan yayi yawa zai gane don yanasa ciwon kai zaki iya zuba masa Zuma ko sugar yasha wannan shayin zakiga yanda zaisamu kuzari sosai._
.
_haka kuma ana samun namiji me ciwon sanyi wanda shi kuma idan mace tayi dandano da yawa baya iya saduwa da ita domin yana farawa maniyinsa zai taho,_    
   _haka kuma idan mace tana da ɗan-ɗano sosai da matsewa shima nasa namiji saurin inzali kinga idan kina kokarin yin matsi domin ki kara dadi to ki daina saboda kirinka samun gamsuwa a karshe ya kamata kirinka danne sha'awarki kina lura da mijinki abinda yafiso shine zaisa yarinka marmarinki domin wasu matan su ke jawo a gaji dasu ace kullum daga kinci abinci kin koshi kawai saikice azo ayi sex tayaya bazai gaji dakeba? bawai ana nufin kada kinemi mijinkiba a'a kiduba abinda yafiso a takaice wannan shine shawararda zan bayar_
::
 _Kuma duk Wanda hakan ta faru da ita ta jarraba bin wannan hanyar mudai fatanmu a har kullum Allah ya kara daidata tsakanin ma'aurata._
 :
Wallahu ta'ala a'aalam
:
_✍🏼 *sadêêQ ทagogo {βlчпgч}*_
.
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.​​*_

Ku kasance damu domin ilimintarwa da Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Post a Comment (0)