Yadda Ake Hadin Shayin Kara Sha'awa Nishadi Lokacin Jima'i

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Shayin Kara Sha'awa Nishadi Lokacin Jima'i

 
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin sassaken baure
* Garin kanunfari
* Lipton
* Zuma
*Bayan:* Zaki samu Lipton ki tafasa shi tare da garin sassaken baure da garin kanunfari idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba Zuma ki dunga sha, safe da gamma.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454

Post a Comment (0)