Yadda Ake Hadin Yake Magance Jin Zafi Bayan Saduwa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Yake Magance Jin Zafi Bayan Saduwa

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin hulba
* Man zaitun
* Man ridi
*Bayani;* Zaki zamu garin hulba ki tafasa ki dunga zama ko kama ruwa da shi, bayan nan sai ki kawo man ridi da man zaitun ki hada waje daya ki dunga shafawa a gaba lokacin kwanciya, in sha Allah zai daina.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

- Zauren Macen Kwarai- 

.Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din...


https://chat.whatsapp.com/DlYGqqLL2AsAJAOjQY34PE
Post a Comment (0)