Yadda Ake Magance Kaikayin Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Magance Kaikayin Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin hulba
* Gishiri
*Bayani;* Zaki samu garin hulba sai ki tafasa tare da gishiri idan ya tafasa sai ki sauke ki samu mazubi mai madi sai ki zuba idan ya dan huce sai ki zauna a cikin ruwan da duminsa na kamar minti goma kullum na tsawon sati daya karanci, in sha Allah zaki rabu da shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)