HUKUNCIN DASHEN MANIYI???



HUKUNCIN DASHEN MANIYI???
.
.
*Tambaya ta 7,394:*
=
Shin meye hukuncin macce taje asibiti ayi mata dashen ciki da maniyin wani? 
Idan Kuma da maniyin mijintane ya hukuncin abin yake? 
=
=
Amsa
=
_Toh wannan shine abunda malaman fiqhul Mu'asir suke tattaunashi ababin aron mahaifa, wanda sukace idan har ba maniyin mijinta bane kawai za,ayi amfani da mahaifartane a raini maniyin wani mutum can toh wannan sunce haramunne sedai idan shi wannan ɗin matarshi bazata iya haihuwabane toh se ayi amfanida kwalba ko wata na'ura aje can a raini maniyin har aga abunda Allah yaso akai amma baya halasta ashigarda maniyin wani acikin mahaifar wata macenda ba matarshiba. Amma idan matarshice sukace wannan ya halasta ayiwa mace aiki a dasa mata maniyin mijinta. Waɗannan masa'il ɗin da ire irensu zaka sameshi ana tattaunasu acikin littattafai da aka wallafasu akan Fiƙhul mu'asir dakuma littatafan ƙawa'idul fiƙihiyya na malaman wannan zamani. Kamar sharhin Usaimin na Manzumatul Qawa'id wal usul*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
07-02-1443
15-09-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)