WACCE ADDU'ACE MUTUM ZEWA YARANSA?



WACCE ADDU'ACE MUTUM ZEWA YARANSA?
.
.
*Tambaya ta 7,397:*
=
Shin wacce addu'ace mutum zeyi dan nemawa ƴaƴa tsari dashi kansa???
=
=
Amsa
=
_Addu'o'in neman tsari sunanan acikin littafin Hisnul Muslim dasu Al-Azkar na Imam Nawawi da sauransu, dan haka se tayi ƙoƙari ta mallaki waɗannan irin littattafan kokuma littafin Amalul Yaumi Wallaila shima wannan akwai muhimman addu'o'i acikinsa. Sannan idan mutum yariƙe Azkar na safiya da maraice toh waɗannan suma babu shakka sunada tasiri sosai insha Allahu****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
09-02-1443
17-09-2021
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://zaurenkitabuwassunnah0.blogspot.com
*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهم ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ*
.
*Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika*
Post a Comment (0)