IDAN MUTUM YAYI RAGI KUMA YAƘARA ASALLAH.
:
*TAMBAYA*❓
:
Asalam alaikun dan Allah Mallah Idan mutun yayi ragi yayi kari a sallah ya zai ye
:
*AMSA*👇
:
Wa alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu
Wanda yayi ragi a sallarsa sujadah Qabliy zaiyi idan ba rukuni ya rage ba, Wanda kuma yayi Qari sujadah Ba'adi zaiyi. Wanda yayi ragi da ƙari a sallah guda kuma ƙabliy zaiyi.
Idan kuma rukuni aka rage kamar raka'a ko ruku'u ko sujadah ko karatun fatiha, to sujadah kaɗai ba zata gyara sallarba harsai an ciko wannan rukunin sannan ayi sujadah Ba'adi.
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
___________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri yana da ladan wanda ya aikata alherin"
Ku kasance damu domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
DAGA ZAUREN
📘 *HISNUL MUSLIM*📘