KU YAWAITA NEMAN GAFARA



Imamu Hasanul-Basri [Allah ya yi masa rahama] ya ce:

 “Ku yawaita neman gafarar Allah. Acikin gidajen ku, a wuraren cin abincin ku; a halin tafiye -tafiyenku; a cikin kasuwanninku, a cikin tarurrukan ku. Dama duk inda kuka kasance; domin ba ku san lokacin da gafara [rahamar Allah] za ta sauka ba. ”
    [Shu’abul-imān, 647]

#Zaurenfisabilillah

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
Post a Comment (0)