IBADA BATA KARƁUWA SE AN INGANTA TAUHIDI
____________
Shaykh Saleh Al-Fawzan (Hafizahullah) yana cewa;
"Ibadah bata kar'buwa har sai an inganta tauhidi, idan aka inganta tauhidi aka Kuma nisanci shirka to ibada ta zama ingantacciya, amma matukar akwai shirka to ibada bazata inganta ba.
Allah Ta'ala ya ce;
وَلَقَدْ أُوحِيَ إِلَيْكَ وَإِلَى الَّذِينَ مِن قَبْلِكَ لَئِنْ أَشْرَكْتَ لَيَحْبَطَنَّ عَمَلُكَ وَلَتَكُونَنَّ مِنَ الْخَاسِرِينَ
Ma'ana: "Hakika mun yi wahayi zuwa gareka da Kuma wadanda suka gabace ka cewa da zaka yi shirka to da Allah ya ruguza ayyukanka duka kuma da ka kasance cikin wadanda suka yi hasara" -Zumar 65
Shiyasa fadin LA ILAHA ILLALLAH MUHAMMAD RASULILLAH sune rukuni na farko daga cikin rukunan musulunci".
#Zaurenfisabilillah
TELEGRAM:
https://t.me/Fisabilillaaah
FACEBOOK:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/
INSTAGRAM:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/