SIRRIN ( WADDUHA والضح )



SIRRIN ( WADDUHA والضح )

Wannan sirrin mujarabun ko a cikin sati biyu da huce Saida na jarabashi Kuma na ba wani bawan Allah shima ya jarabashi Kuma an samu biyan bukata wallahi. To masoya Annabi Muhammadu s a w wallahi ka da kubari wannan damar ta huceku domin akwai fa'ida sosai a cikinsa dan haka sai a jarabashi. 

     GA YADDA AKE WURIDIN

Amma fa sai an daure sosai Amma fa akwai biyan bukata sosai wallahi

Za Kai alwallah Kai sallah raka'a (2) raka'ar farko bayan fataha sai ka karanta (قل هوالله احد har zuwa karshe sau (11) raka'a ta biyu bayan fataha sai ka karanta (الم نشرح har zuwa karshenta sau (11) sai ka sallame ka na sallamewa sai kai salatin Annabi (11) istigifari (11) Hailala (11) sai ka fara wuridin wannan Aya kamar haka .......................... Sau 1116 Amma ranar litanin ake farawa zuwa laraba

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇✋✋👇

ولسوف يعطيك ربك فترضى. 

Fassarar ayar da hausa 

(Walsaufa yud'ika rabbuka fataraddha)

Izinin wannan sirri Kai ma Annabi Muhammadu SALATI da Kuma share zuwa wasu group na musulmai in Kuma WAYARKA ba ta share Amma izini ma'ana ba sai ka yi share ba 

Dan Karin bayani 09035773606

ANNABI NE MAFITA DUNIYA DA LAHIRA S A W
Post a Comment (0)