TSARABAR JUMMA'A



TSARABAR JUMMA'A
.
HAKURI
.
Duk masoyin ANNABI S.A.W yakamata Ya koyi hakuri don ANNABI S.A.W mahakurcine kadan daga hakurinshi SALALLAHU ALAIHI WASALLAM
.
Watarana yana bacci sai wani kafiri yazo ya tada ci yana borin shewa nadade ina nemanka don in kashe ka kuma yau kariyan ka ta kare Ina mai shetanka yau
.
Wannan Mutumin dai yayi tayin borin sa yagama sai yazaro tokobinsa danufin zai Apkawa ANNABI S.A.W sai nantake wannan tokobin hannun kafirin ya dawo hannun S.A.W 
.
Sai yace masa Ni ubangijina yaceceni kaifa waye zai ceceka?
.
Sai makarerren Mutumin yace babu mai cetana 
.
YA RASULALLAHI yace mai toh ka karbi musulunci yace baran karbi musulunci ba 
.
Sai ANNABI S.A.W yace masa toh me kake so?
.
Sai Mutumin yace ka yafeni ka barni in tafi 
.
Sai ANNABI S.A.W yace masa na yafeka tashi katafi 
.
Haka ya bashi tokobin sa ya tashi ya tafi kun ga Hakuri irin na ANNABI S.A.W
.
Dan uwana muma muyi Kokari mu Koyi hakuri don musamu yardan ANNABI S.A.W

.
Allah ka bamu ikon yin Hakuri acikin dukkan Lamuran Mu na yau da Kullum Albarkan ANNABI SALALLAHU ALAIHI WASALLAM

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=967942213962812&id=100022411263899&sfnsn=scwspmo
Post a Comment (0)