*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Wasu Daga Cikin Illolin Bushewan Gaban Mace
* Rashin samun Gamsuwa maigida.
* Yana haifar da dakushewan sha'awan mace.
* Yana haifarwa mace da dadewan gaban.
* Yana haifar da kin juna da nisantan juna.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454