Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Fatan Don Laushi Da Santsin Data

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Fatan Don Laushi Da Santsin Data


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man ridi
* Man habbatus saudah
* Man kwakwa
* Turaren miski
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu wuri daya ki gauraya ki dunga shafawa a jiki bayan wanka, yar uwa zaki ga yadda fatanki zatayi laushi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)