Yadda Ake Hadin Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin icen magarya
* Garin habbatus saudah
* Garin kanunfari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba zuma ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)