*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Garin Bawon Ruman Don Matse Gaban Mace
Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin bawon ruman
* Garin cikin kwallon mangoro
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki zuba a cikin Zuma ki kwabab ki dunga matsi da shi bayan mintuna ki wanke, hmmmm yar uwa wannan hadin yana matukar aiki ga kuma sa kamshi.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454