*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Sha'awa
Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin kur-kur
* Garin masoro
* Garin tafarnuwa
* Garin Minannas
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan yki dunga sha sau biyu a rana, in sha Allah zaki ga canji.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454