Yadda Ake Hadin Dayake Karin Girman Nono

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Karin Girman Nono


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ganyen sabara
* Garin alkama
* Garin shinkafan tuwo
* Garin gyada
* Garin kanunfari
* Garin citta
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu ganyen sabara sai ki tafasa sai ki hade sauran kayan hadin sai ki dama kunu da ruwan sabara sai ki zuba zuma ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)