*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Man Damo Don Tsuke Gaban Mace
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Man damo
* Garin garahuni
* Garin bagaruwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki kwaba da man damo ki dunga matsi da shi, hmmmm zaki yadda gaban zai matse tsut.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454