SADAKA TANA MAGANIN CUTA

SADAKA TANA MAGANIN CUTA. 


Annabi s.a.w yana cewa;
*(Kuyi jiyar Marar lapiyar ku tahanyar sadaka. Awata ruwayar kunemi warakar marar lafiyarku ta hanyar sadaka)*. 
#Saheehul Jami'I albany ya ingantashi. 

Magabata sun gwada wannan magana ta Annabi s.a.w kuma sun dace. 

*_Wani magabaci yake cewa dan'uwansa yayi rashin lafiya,suka dau tsowan lokaci suna nemamasa magani amma Allah bai kaddaraba yasami sauki,yace ana cikin wannan hali sai ya tuna da wannan hadisi na Annabi s.a.w. Daga nan sai suka gina jiya sukace kowa yasha ruwan sadaka. Yace cikin yarda Allah bai wuce satiba sai da Allah yaba dan uwansa lafia_*. 

*_Yan uwana muna da marar lafiya kala kala wadanda Allah ya jarabcesu da cuta mu gwada aiki da wannan hadisi insha Allah zamu dace_* 

Allah kaba dukkan mu musulmi lafiya agida dana asibiti.

SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)