MENENE MA'ANAR IMANI DA MANZON RAHAMA SALALLAHU ALAIHII WASALLAM. ?



✨🌹 MENENE MA'ANAR IMANI DA MANZON RAHAMA SALALLAHU ALAIHII WASALLAM. ??✨🌹

Shine Gaskatawa Cewa Allah Ya Aiko Manzo Ga Kowacce Al'umma Daga Cikinsu Kuma Yana Kiransu Izuwa Ga Bautar Allah Shikadaii.


Dakuma Kafircewa Duk Wani Abin Bauta Daba Allah Ba, Kuma Dukkanin Manzannin Ubangijii Allah Masu Gaskiyane,Wadanda Ake Gaskatawa,Kuma Sudin Masu Shiryarwane ,Masu Biyayya Ne ,Da Daraja ,Dakuma Kubuta,Masubin Abinda Allah Yayii Umarnii Dashii, Masu Hanuwa Daga Dukkanin Abinda Yayii Hanii Dashii (taqawa).


Kuma Amintattun Allah Ne Shiryayyu Masu Shiryarwa,Kuma Sun Isar Da Saqonsu (Manzancinsu).

Sune Mafifita Acikin Halittu Gaba Daya ,Kuma Sudin Sun Tsarkakane Ga Barin Hada Allah Mai Girma Da Wani Tun Farkon Zuwansu Duniya Har Lokacin Komawarsu Ga Allah.


✨🌹 *ALLAH MAI GIRMA DA DAUKAKA YAYII YAYYAFIN TURARE AQABARURRUKANSU MASU GIRMA AMEEN.* ✨🌹
Post a Comment (0)