ZA A IYA KARANTA AL-QUR’ANI A SUJADA ?
:
:
Assalamu alaikaikum warahmatullah malam dan Allah tambaya wai idan mutum yana cikin sallah a Cikin sujjada saiya karanta ayar qur'ani wai sujjadar ba'adi tahau kansa
:
*AMSA*👇
:
Wa’alaykumussalam
Hadisin Aliyu bin Abi dhalib ya hana karanta Qur’ani a cikin ruku’i da sujada. Muslim ya fitadda shi cikin sahihin sa. Da wannan hadisin malamai suka ce makaruhi ne karanta alkur’ani a cikin ruku’i da sujada, sallah tayi ba za’ayi ba’adi ba.
Wallahu a’alam
Malam :Nuruddeen Muhammad (Mujaheed)
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇
https://wa.me/+2348087788208
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ