ZOMO DA ZABO
Zabo ne yana tsaye a kofar gidansa sai ya hango zomo yaga kunnuwan nan a tsaye yana so ya tsokani zomo yana jin kunya zomo da y'ay'ansa suna zuwa kusa da zabo sai yace a,a mutanan arziki "kun nufo" ne? Zomo da ya gane wannan tsokana ce, sai ya kalli kan zabo yaga kora yace i wallahi ai "koran" nan ma tanan muka wuce. HAHAHAH