IYAYENMU MATA GA WATA FATWA, DON ALLAH ADAURE AYI
1.Idan ki ka tashi da asuba kafin ki yi wa kowa magana sai ki dafa kan yaro koda yana barci sai ki karanta.
(Ihdina ssiradal mustakim ) 41 ki kwana 7 ban da fashi, to koda yaro ya fara rashin ji Wallahi zai daina, wannan mujarrabi ne kada a yi sakaci, ku yi wa yaran ku za ku ga natsuwa ta mamaki a tare da su
2. Idan yaranmu suna cikin barci a tofa musu inna anzalnahu kafa daya a gabansu da kirjinsu kafa dai daya bazasu tafa kusantar wani da miji ba inba mijinsu ba haka maza ma
3.Uwa takaranta Suratul Fatiha daga farko zuwa karshe kafa arba'in da daya 41 tsakanin magariba da Isha. Allah zai shiryarmata yaranta su zama masu hankali masu ladabi da biyayya da tausayin iyaye
3.Idan yaranmu zasu kwanta suyi barci sai a tofa musu Bismillah a midigarsu kafa bakwai Yana Buda kwakwalwa
4.Don Allah ki turawa kowa kada ki manta da mutum ko da daya, *Rabbi gifirli minkulli zambin wa'atubu ilallahi* idan kika turawa kawarki wannan, Allah zai yaye miki kowacce irin matsala idan kika dogara da Allah.
Allah Ya datar da mu, domin QudurarSa.