CIWON SANYI ME ƊAUKE ƊANƊANON MACE LOKACIN SADUWA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Fadakarwa Akan Ciwon Sanyi Me Dauke Dandanon Mace Lokacin Saduwa_*

Yar uwa ki Sani ciwon sanyi yana da matukar illa ta yadda idan maigida yana saduwa da uwar gida zai ji kamar ba saduwa yake ba.

Yar uwa wannan cutar ne zata sa gabanki ya sa ta yadda ba wani dumi bare ace ni'ima.

Yar uwa idan kika samu kanki a cikin wannan halin maigida zai ji kawai yana azabtar da kansa sane don ba wani dadi ko dandano face ma a lokacin yana iya jin gabansa yana zafi ko kuma in ya gama yana iya haifar masa da kurage a gabansa.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)