KADA KU MANTA DA KAKKAƁE SHINFIƊA YAYIN KWANCIYA BACCI

KADA KU MANTA DA KAKKAƁE SHINFIƊA YAYIN KWANCIYA BACCI


Hadisi Ya Tabbata Daga Bakin Farin Jakada Manzon Allah (ﷺ) Yana Cewa:

عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: {إذا أوى أحدُكم إلى فراشه، فليأخذ داخِلَة إزارِه، فلينفض بها فراشه، وليُسمِّ الله؛ فإنه لا يعلم ما خَلَفَه بعده على فراشه.....)
[البخاري:٦٣٢٠، مسلم: ٢٧١٤]

An Karɓo Daga Abi-Hurairah (ra), Lallai Manzon Allah (ﷺ) Yace: “Idan Ɗayanku Yazo Shimfiɗarsa, To Ya Ɗauke Gyautonsa (Mayafi), Ya Kakka6e Shimfiɗarsa Dashi; Sannan Ya Ambaci Sunan Allah, Domin Besan Abinda Ya Maye Gurbinsa Bayan Barin Shimfiɗar da Yayi Ba....”.
(Bukhari: 632, Muslim: 2714)

ALLAH KA BAMU IKON KOYI DA WANNAN SUNNAR TA FIYAYYEN HALITTA (ﷺ)

✍🏼Abu Aysha Al-Maliky

SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)