MUTUWA KENAN!!!

MUTUWA KENAN!!!



"Babu wani ɗaya daga cikin mu face mutuwa sai ta riskeshi, kuma makomarsa na ga Allah maɗaukakin sarki ubangijin taliƙai mai tausayin da ba'a kwatanta shi da na kowa"
-
"Mutuwa tabbas ce, mutuwa ita ce gaskiya mafi bayyanuwa ga mutane, kuma ita ce wa'azi mai saurin ratsa zuciyar mai imani. Gata dai ba tausayi gareta ba amma kuma tafi kowa iya wa'azi"
-
"Mutuwa ita ce kiran da babu tsammani a cikin lokacin zuwan sa, ita ce kiran da babu wanda zai iya kuskure zuwan sa gareshi"
Yaa Allah kaji ƙan mamatan mu musulmai, ka kyautata namu zuwan gareka, ka karɓe mu a lokacin da ka aminta damu a matsayin nagartattun bayinka . 
-
Muhammad Umar Baballe.
Abu Amatullah.

SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:👇
https://t.me/DailyHadithss
Post a Comment (0)