YADDA AKE HAƊIN BABY OIL DON MATSI DA SANTSI

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Baby Oil Don Matsi Da Santsi


Idan kina so mijinki yarinka jinki cikakkiyar mace bayan kinyi haihuwa kuma gaban ya bude.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Baby oil
* Garin lalle
* Man zaitun
* Zuma

Bayani; Zaki samu Lalle mai kyau ki kwabashi da Zuma ki dunga matsi da shi bayan kinyi Matsin kuma sai ki hade baby oil da man zaitun wuri daya ki juya idan ya hade sai ki dunga sawa a gabanki, hmmmmm yar uwa asalin matsi mai saka mai gida kyauta, wannan shine zai sa ki zama mai dadin jima i..

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

- Zauren Macen Kwarai-

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)