LABARIN WANI MALAMI DA WATA YARINYA

LABARIN WANI MALAMI DA WATA YARINYA


Wata rana wani malamin primary ya je gurin daurin aure, sai ga wata yarinya da Auntyn ta zasu wuce ta gurin sai yariyar ta ga malamin nasu a cikin jama’a sai ta ce, “ SANNU MALAM” sai Malamin yace, “YAUWA AMINA” sai yarinyar ta ce , “AUNTY KIN GA MALAMIN DA YAKE CIRE MANA WANDO” sai ya yi sauri ya ce, “IDAN ZAKU YI FITSARI BA”.
Post a Comment (0)