Me Ake Nufi Da Kuragen Gaba

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Me Ake Nufi Da Kuragen Gaba


Yar uwa kuragen gaba wasu kurage da suke fesowa a gaban mace wanda suke sa yawan susa kuma wajen ya sabe.

Yar uwa kurage gaba yana faruwa ne saboda ciwon sanyi.

Yar uwa kuragen gaba yana dauke ni'iman mace kuma yana sa maigida yaji kan kaciyansa yana zafi.

Yar uwa kuragen gaba wani lokaci har ruwa yakeyi idan ya gawurta.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)