Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Dandano Da Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Karawa Mace Dandano Da Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin gyada mata
* Zuma
* Garin minannas
* Garin kanunfari
* Garin asuwakin mata
* Garin mazarkwaila
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan sai ki zuba zuma ki juya ki dunga sha, hmmmm yar uwa wannan hadin ba acewa komai sai kin gwada.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)