Nawa Ne Kason Zakkar Miliyan Daya?

Nawa Ne Kason Zakkar Miliyan Daya?


TAMBAYA❓
:
Assalamu Alaikum Tambaya daga jahar Taraba Suna so Dr. ya amsa musu a wannan zaure mai albarka. Wata ce take da Miliyan É—aya tana so tafitar da zakka nawa ne ya kamata ta fitar dashi?

Allah ya tsare mana Dr. ya yi mashi sakamako da gidan aljannah fiddaus.
:
AMSA👇
:
Wa’alaikum assalam, Idan ta mallaki miliyan É—aya (1,00000), kuma su ka yi shekara É—aya a wajanta, to za ta fitar da dubu ashirin da biyar (25,000), wato É—aya cikin arba’in É—in abin da ya mallaka.

Allah ne mafi sani.


Post a Comment (0)