Yadda Ake Hadin Dayake Dawo Da Ni'ima Bayan Haihuwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Dayake Dawo Da Ni'ima Bayan Haihuwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Zuma
* Nonon shanu
* Garin minannas
* Garin kanunfari
* Dabino
*Bayani:* Zaki samu dabino ki jika idan ya jiku sai ki markada tare da nonon bayan kin markada sai ki zuba sauran kayan hadin ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)