Yadda Ake Hadin Yayan Hulba Don Magance Tusar Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Yayan Hulba Don Magance Tusar Gaban Mace


 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Yayan hulba
* Gishiri kadan
* Ganyen magarya
* Bagaruwa
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin Sai ki hadasu guri daya ki tafasa sai ki tace ruwan ki dunga diba kina sha kuma kina zama a cikin riwan na tsawon minti sha biyar.

 Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)