YADDA AKE HAƊIN ZUMAR MATA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Zumar Mata_*


Yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani ga mace musamman Wanda take fama da karancin ni'ima.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Yayan minannas 
* Garin kanunfari
* Garin bawon kabewa
* Garin bawon kankana
* Bawon kokumba
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya ki dunga sha safe da yamma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)