HAƊIN MANYAN MATA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Manyan Mata_*



Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan inabi
* Ruwan kokumba
* Garin cikwi
* ruwan aya
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadi ki hadasu wuri daya ki gauraya ki zuba madara peak ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454

Post a Comment (0)