BOLLYWOOD SUNA TSAKA DA BIKIN HOLI:
Atakaice Shin Menene Bikin HOLI?
By ABBA INDIA DALA.
Bikin Holi Bikine da Yankin Asia Musamman Kasar India Suke Gabatarwa Duk Shekara a Watan March Wanda Akayi Hasashen Anayi ne Karshen Yanayin Sanyi Kuma Biki ne da Ake Musayar Kaloli Watau Ana Shafawa Juna Kala Daban-Daban Kuma Wannan Biki Ana Yine Na Kara Tabbatar da Allahnta RADHA da KRISHNA Watau Wasu Gumaka Wadanda Suma Muna Ganinsu Acikin Fina-finai Yayin Kallansu Dalilin da Yasa Aka Samu Wannan Musayar Kalolin Shine Wani Lokacin Yayi da Krishna da Radha Suka Girma Suna Son Juna Sosai Sedai Shi Krishna Ya Fitar da Tsamanni Fatarsa Zatayi Haske Ya Zama Farin Mutum Ko Radha Zata Fi Qaunarsa Wannan Dalili Yasa Mahaifiyar sa YASHODI ta Umarce Shi da Yaje Wajen Radha ta Shafa Masa Kala Ko Wace Iri Haka Akayi Kuma Ta Shafa Masa Daga Karshe Dai Sukayi Aure Sannan Wannan Biki Yana Kara Taya Abin Bautansu Watau VISHNU na Zama Narasimha Shima Labari ne Me Tsayi Amma da Yake Tabbatuwa a Tsakanin Krishna da Radha Shiyasa Na Kawo Muku.
JAN HANKALI: Bazan Gaji da Kara Tunatarwa Ba Mu Guji da Yin Koyi Dasu ta Wasu Bukuku ko Wani Abu da Sukeyi Saboda Soyayya da Wasu Tsirarin mu Sukeyi a Makance Don Gudun Kar Mutum Yaje Yana Sabawa Allah Mu Kalli Film Kawai Muyi Amfani da Abinda Zai Amfane Mu.
#AbbaIndiaDala