HUKUNCIN FAƊIN ASSALAMU ALAIK
*TAMBAYA*❓
:
Assalamu alaikum, malam jamilu Idan mutum zai yiwa dan uwansa sallama zai iya cewa Assalamu alaika idan shi kadai ne?.
:
*AMSA*👇
:
Wa'alaikumus salam.
Malaman Malikiyya, sun hana cewa Assalamu alaika, saboda ba'a samu hakan daga daya daga cikin magabata ba, kamar yadda ya zo a FAWAKIHUDAWANY
Amma malaman Shafiiyya da hanabila sun halatta hakan, kamar yadda ya zo a Almajmu'u na Nawawy da Kashshaful Kanna'a
Don han haka abin da ya fi shi ne faɗin Assalamu alaikum ko da ga mutum daya ne.
Allah ne mafi sani.
Dr. Jamilu Zarewa
Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇
https://wa.me/+2348087788208
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ