MIJINANE YAKE ZAGINA NIMA NAKE RAMAWA

MIJINANE YAKE ZAGINA NIMA NAKE RAMAWA


*TAMBAYA*❓
:
Assalamu Alaikum. Malam miji ne baya kyautatawa matar sa har ma wani lokaci ya zage ta, ita kuma sai ta rama. To meye hukunci wannan auren?
:
*AMSA*👇
:
wa alaikissalam
dan ya zageki bai kamata ki ramaba, kamata yayi kiyi masa nasiha idan nasihar zata kwanto wata fitinar saiki nemi na gaba dashi yayi masa Fada, amma bai kyautu mace ta dinga zagin mijinta dan ya zageta ba, Zagin miji ko cutar dashi da harshe, wannan yana daga cikin manyan laifuka a Musulunci
(wato Kaba'ira).
Manzon Allah (s a w) ya lissafa matan da suke yin haka acikin Manyan 'yan wuta. (ya Allah ka
tsaremu).

  Allah na masani

*ABDUL AZEEZ*

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
KU BIYOMU A WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)