SHIN ALJANIN DARE YANA KAWARDA BUDURCI..?



SHIN ALJANIN DARE YANA KAWARDA BUDURCI..?
:
*TAMBAYA*❓
:
Assalamu aleikum malam ina wuninku fatan kun yini lfy ya ayki ya ibada.....

Allah gafarta malam dan Allah da gaske ne aljani yana saduwa da mace ta yanda ze iya kauda mata budurcinta har idan tayi aure mijinta yaga ba budurwa bace kokode fadar mutane ne a kara bani haske dan Allah
:
*AMSA*👇
:
Wa alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu

Aljannu na saduwa da mutane harsu sanya musu infection wanda dakyar ake rabuwa dashi
Yana iya dauke wa mace sha'awa kwata kwata.
.
Saduwa da aljanni sanya wasu cutukan kaman yawan ciwon kai, faduwan gaba, fitan farin ruwa rikicewan al'ada da sauransu Ammafa bama kowa yake sawaba. su sukafi kadan wadanda yake sanya musu waɗannan matsalolin, saidai baya saka HIV, kuma baya kawar da budurci

Wallahu A'alam

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ
Post a Comment (0)