*💫Tambayoyi Da Amsa A Kan Hukunce-Hukuncen Azumi.*
*✨سؤال وجواب في أحكام الصيام.*
Wallafar:
*Sheikh Muhammad bn Salih Al-Uthaimin.*
.
.
(5) YIN JIMA'I A WATAN RAMADAN.
Tambaya II: Idan mutum ya kwanta da matarshi fiye da sau ɗaya da rana a watan Ramadan, shin kaffararshi za ta ninku ne?
*Amsa:* A fahimtar mazhabar Imam Ahmad (R.H): Idan mutum ya zakke wa matarshi fiye da sau ɗaya da rana a watan Ramadan, to kaffara ɗaya ta isar mashi, amma idan ya je mata a ranaku biyu daban-daban, wajibi ne ya yi wa kowacce rana kaffara, domin kowanne azumi yana cin gashin kanshi ne.
Mu haɗu a tambaya ta gaba.
.
.
*✍🏽Ayyub Musa Jebi.*
*▫️Ansar.*
*📚Irshadul Ummah.*
Ku kasance da mu a Whatsapp ta wannan number *08166650256.*
Telegram:
https://t.me/irshadulummah1