GUZURIN RAMADHANA 05

GUZURIN RAMADHANA 05
-------------------------


A KIYAYE DARAJAR AZUMI
Mutum ya kiyaye ga66ansa ga barin abinda zai 6ata masa darajar azuminsa, kamar irin su; gulma, karya, cin amana, annamimanci da sauran su. Da ma duk wasu munanan ayyuka da zasu jawo zubewar mutuncin sa a wajan Allah Madaukaki.

 Domin yazo a hadithi cewa Manzon Allah (ï·º) yace: "Wanda duk bai daina fadar maganar karya da aiki da karya ba, Allah baya da bukatar (wannan mutumin) ya daina cin abincinsa ko shan abin shan sa."

#Zaurenfisabilillah

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
Post a Comment (0)