Yadda Ake Hadin Dayake Korar Aljani A Jikin Mutum

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Dayake Korar Aljani A Jikin Mutum


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man zaitun 
* Man habbatus sauda
* Turaren Ambar 
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki dunga shafawa a jikinki.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)