Yadda Ake Hadin Kayan Marmari Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Kayan Marmari Don Karin Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ayaba
* Kankana
* Gwanda 
* Tuffa (apple)
* Madara peak 
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki bare sai ki markada ki zuba madara da Zuma ki juya ki dunga sha kina iya sawa a firigi don kar yayi saurin lalacewa.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)