Yadda Ake Hadin Tsumin Dabino Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Tsumin Dabino Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Dabino
* Aya 
* Tuffa (Apple)
* Danyen citta
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu dabinonki mai kyau Sai ki bare ki cire kwallon sai ki wanke ayanki ki hada waje daya Sai ki yanka tuffanki ki cire kwallon sai ki hada da sauran sai ki dauko cittanki ki bare ki yanka kanakana sai ki hada da sauran kayan hadin ki markada sai ki tace ruwan ki zuba madara a cikin ruwan ki juya ki dunga sha, zaki iya sawa a firigi don kar ya lalace akwai aya a ciki yana saurin lalacewa.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)