ALKUBUS

*🥘GARKUWA RAMADAN KITCHEN*🥘🥙
            *DAY 3*


*ALKUBUS*

Abubuwan haÉ—awa

1-Fulawa
2-Yeas
3-Gishiri
4-Ruwa

*YADDA AKE HAÆŠAWA*

_Da farko dai ƴar uwa za ki samu kwananki mai kyau ki zuba fulawarki yadda kike so bayan kin tankaɗe ki zuba yeas da gishiri ɗan kaɗan ki samu ruwan ki mai ɗan ɗumi ki zuba ki fara kwaɓawa, amma yadda za kiyi kwaɓin ya fi na fanke kauri sosai kisa a rana ko kusa da huta ki bashi kamar minti 15 yadda zai tashi sosai to sai ki samu tukunyarki ki zuba ruwa a ƙasan ta kamar za kiyi dambu sai ki murfi yadda zai rufe ruwan amma kisa mai don kar ya kama har jikin tukunyar sai ki zuba fulawarki a ciki idan kuma na gwangwani zaki yi shima haka za kiyi kamar alala ko na laida kike so kuma anayin na alkama ma kamar na fulawan za kiyi, za ki iya ci da miyar ogon ko miyar ƙwai, ko miyar taushe._
Aci daɗi lafiya.😋

*Hafsat A Garkuwa*✨🌹
08132761212
Post a Comment (0)