KUSKURENA YA YIN DA NAKE ALWALA 07

*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *ALWALA*


🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*FUTOWA TA 👇*
           *(7)*


*SHIGA BANDAKI TARE DA ABUN DA YAKE DAUKE DA SUNAN ALLAH* 

   Malaman mazhaba guda hudu *MALIK, SHAFI'I ABU HANEEFA, IBN HAMBAL* Sun kyamaci a shiga bandaki da abun da yake dauke da sunan Allah, kamar Alqur'ani da makamancin sa, sai dai idan mutum yana jin tsoran zai iya tozarta ko bata, to wajibine a siturceshi a wannan lokacin idan an samu dama, an rawaito daga anas cewa farin jakada (saw) ya kasance idan zai shiga bayan gida yana ajiye zobansa.
    Saboda ajikin zobansa an rubuta (Muhammadurrasulullah) da yawa daga cikin malamai sun tafi akan nisantar shiga bayan gida da duk abun da ke dauke da sunan Allah ajikinsa.
  


🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*MU HADU A FUTOWA TA 08*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
         *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
             *(Abu Rumaisa)*
          🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)